• zubar da cikin asirance,ki yi hamfani da kwayoyin zubar da ciki ta gefen bakinki atsakanin hakora da kumatu mai makon asa afarji
In alaadarkitafarayanzukodagabaya,zakiiyayin amfanida kwayoyinzubar da ciki:
April 18th, 2017
 • Wa za ki nema in kina neima taimakon lokaci zubar da ciki?Wa zaki amince dashi in kina nema kulawa ?
  Awasu kasashe akwai tsanani gamei da al aada da rayuwa akan zubar da ciki.Ya na da kau agaya miki koda masala za ta taso ki san wanda zaki amince dashi don neiman taimako.

KAMIN KISHA KWAYOYIN

 • In kin sa roban hana haihuwa,to zaki cire.
 • In kina shayar da nono,kwayoyin Misoprostol za su iya sa yaro yayi zawo.Don karia akan wannan,ki shayar da yaron ki,ki sha kwayar Misoprostol sannan ki jira bayan awa hudu ki shayar da yaronki.
 • In kina da kwayar kanjamo,ki tabbata kin kula da kanki tare da shan magungunnan kanjamo.Haka zai sa kisamo lafiya.
 • In kina da karancin jinni,yana da kau ki neimi mahaikaciyar lafiya da zata taimaka miki saboda in ki nada karanci jinni ki kayi amfani da kwayoyin zubar da ciki,za su iya cutar da ki.

SHAWARA MAI MUHIMMANCI

 • Ki sha ruwa sosai lokancin da kike amfani da kwayar zubar da ciki.
 • Ki ci abincin maras nauyi don samun saukin tashin zuciya.
 • In kika sha kwayoyin Misoprostol,ki samu wuri Kaman gidanki inda zaki ke be ki kwanta na awoyi bayan kinsha kwayoyin in kina son.
 • Kasance wa tare da wani tare da ki wanda zei kawo miki shayi ko kuma abinci ko yakula da ki zei taimaka sosai.Ki tabbata kina da auduga isashe tare da ki don zei taimaka .
 • Ki shirya ko da lalura zai kama zu ga asibiti.