MANUFAR MU:

Manufar itace mutaimaka amatakin kasa da kasa mu samur cikakiyar ansa game da tambayoyin kun a kwayoyin zubar da ciki.Ayau,kowace kasa tana da nata sharia da alaadu game da zubar da ciki.Kudirinmu shine mukarkare rashin fahimtar mukuma yada gaskiya game da yanda ake hamfani da kwayoyin zubar da ciki yakasance ko a ina kike za ki san yanda zakiyi hamfani da kwayoyin zubar da ciki ba tare da wata damuwa ba.

Wannan shafi na yanar gizo ankirkiro shine ankuma tsare shi tare da taimakon kungiyar mutanen da kejin cewa kowace mace tanada yancin tazubar da ciki ba tare da ta samu matsala ba. Bayani da ke cikin wannan shafi na yanargizo ansamu shine daga amintancin hanyoyi wadanda suka hada da kungiyar kiwo lafiya The World Health Organization,Guttmacher Institute, da safe2choose.org don attabatas da kwararan bayanai game da kwayan zubar da ciki asaukake don samun garkuwa da lafiya ga dukkan mata.Aduba nasochi akai da hamfani dasu.,

RASHIN IKRARI

Anyi dukkan kokari don tabbatas da cewa dukkan bayanin dake kunshe acikin shafin yanargizon ingantacce ne.Haka bayani da ke ciki zai iya changa wa lokaci zuwa lokaci haka kuma mawallafen ba zai daukin alhakin ingancen bayanen da za agabatarba a wannan lokacin.

In akwai yaren da baki gane ba? gaya muna anan.