Akwai zabi biyu gare ki,ki danna akwatin tachanchanta akasa.

Zabi na farko : Mifeprostone da Misoprostol

Zabi na farko:   hadiye Kwayar mifepristone daya (200 mg). ki na iya ganin jini kadan bayan shan kwayan mifepristone. Hakan ba matsala bane aman ya dace kibi dukkan ka ido din daya bayan daya, ko edan kin ga jinni ko ba ki gani ba.

Zabi na biyu: Ki jira awa ashirin da hudu.

Ki jira awa ashirin da hudu kamin ki amfani da misoprostol, amman kada kiyi jira fiye da awa arbain da takwas, a halin jira, kiyi harko kin kin a rayuwa yanda ki ka saba yau da kullun, kamar kula da iyallan kid a kuma zuwa aiki ko ko zuwa makaranta.

Step 3: Yi amfanin da misoprostol (kwaya hudu, 200 mcg kowanne)

Akwai Hanyoyi biyu da zaki yi amfani da misoprostol: sa kwayoyin acikin farji ko cikin bakin ki a tsakanin kumatun ki da kasan dasache. Dukkan hanyoyin suna aiki yarda ya kamata

vaginaIdan zaki sa misoprostol acikin farjin ki:

 1. Kiyi fitsari sai ki wanke hannayanki da sabullu da ruwa.
 2. Ki kwanta, ki yi amfani da yatsanki, ki tura kwayoyin cikin Farjin ki. Ba sai ansa kwayayoin a kebabben wuri acikin farji ba kawai tsawon inda yatsanki ki ke iya kaiwa ba tare da wahala ba.
 3. Ki kwanta sawon minti talatin.

mouth-hausaidan zaki sa misoprostol a cikin bakinki:

 1. Sha ruwa sabo da baki ya jike. Ki sa kwayoyin hudu tsakanin kumatun da hakora ko dasacche ki (kwaya biyu kowani gefe.
 2. Ki rike su a kumatun ki ma sawan minti talatin, suna yiya sa bakin ki ya bushe or ya zaman ba bu dandanu a yayin das u ke narkewa. Kada ki ci ko ki sha ma sawon wanan minti talatin din.
 3. 3. Bayan minti talatin, da ruwa acikin bakin,sai ki kurkura bakin ki sannan ki shinye komai harda maganin.

WANE NA GABA?

Ya kamaata cikin awa daya zuwa biyu,ki faara jin murdawan ciki da jinni.Zaki iya sha ko cin abinci yanda kikei son amma ki shirya kanki yanda za ki samun natsuwa awurin kebabbe har ki samun sauki.Mafi yawancin mata sukan samun sauki cikin awa ishirn da hudu. Zaki iya kisha kwayar ibuprofen dan samun saukin zafin ciwo.

Dan karin bayani,ki dubi “illoli” acikin yanargizo.

Zabi na hudu:

Ya kamaata cikin awa daya zuwa biyu,ki faara jin murdawan ciki da jinni.Zaki iya sha ko cin abinci yanda kikei son amma ki shirya kanki yanda za ki samun natsuwa awurin kebabbe har ki samun sauki.Mafi yawancin mata sukan samun sauki cikin awa ishirn da hudu.Zaki iya kisha kwayar ibuprofen dan samun saukin zafin ciwo. Dan karin bayani,ki dubi “illoli” acikin yanargizo Idan kinyi amfani da kwayoyin zubar da ciki na Mifeprostone da Misoprostol,mai yuyuwa ne ba sai kin ziyarce ma aikacin lafiya don yaduba ki ba.Ki tabbatar da baki jin alamomin ciki tare da ki kuma bawani damuwa sannan bazubar jinni maiyawa.Wadannan magunguna suna aiki sosai har kungiyar lafiya ta duniya ta amince da ki ziyarce asipiti in:

 • Idan baki jin dadin jikinki kokuma in ciwon yana karuwa bayan kwana biyu zuwa uku.In haka yafaru,ki nemi Likita da gaggawa.
 • • Inkuma kina jin alamomin ciki har bayan sati biyu da kika sha kwayoyin zubar da ciki.
 • • In kina zubar jinni da yawa wanda baya raguwa bayan sati biyu.

ABINLURA: Sati biyu bayan zubewar ciki, gwajin ciki zai nuna akwai ciki saboda sinadarin kwayoyin haihuwa da kei yawo cikin jiki.In kinajin alamomin ciki kamar kumburin nono,tashin zuciya da kasala da sawransu) ki ziyarce likita.

Zabi na biyu : Misoprostol shi kadai

Wa dannan umarnin dauka cewa ki yi amfani da kwayoyin Misoprostol na 200mcg guda goma sha biyu. Akwai hanyoyi biyu da za ki iya yin amfani da Misoprostol: Sa kwayoyi a cikin farjin ki ko a cikin bakinki tsakanin kumatun ki da karkashin hakora ko dashin ki.Dukan hanyoyin suna tasiri.

Mataki na farko (a)
Ki yi amfani da kwayoyi farko kwaya hudu.

vagina
In kin zabi ki tura acikin farji,ki tabbata kin yi fitsari kuma kin wanke hannunki da sabulu da ruwa.ki kwanta rigingine kuma ki yi hamfani da yatsar ki ki tura kwaya hudu iya tsawon farjin ki.kwayoyin ba sai sun kasance cikin wuri na musamman ba a farjin ki.Kawai yakai iya tsawan inda hannunki zai iya kaiwa.Ki kwanta na tsawon minti talatin.


mouth
In kuma kina son kisa abakin ki,to kisa atsakanin kumatu da karkashin hakora ko dasashi ki rike su abaki har tsawon minti talatin.( Kwayo biyu akowane gefe).
Kwayoyin zasu iya sa bakini ya bushe ko dandanon ya kamar alli in yanarke.Kada kici abinci ko ki sha abinsha cikin minti talatin da kikasa kwayoyin abakinki.In Lokaci yakai,ki kurukura bakinki ki hadiye abinda yarage na kwayoyin da sauran ruwa.

1b: Ki ji ra awa uku zuwa hudu kamin ki shiga mataki na biyu.

Mataki 2a:Amfani da kwayoyi hudu ko fiye.To ki sake bin mataki na farko.In kin zabi ki tura acikin farji,ki kwanta rigingine tsawon minti talatin ko kisa shi abaki,sakanin kumatu,da karkashin hakora ki rike su tsawon minti talatin kamin ki hadiye da ruwa.

2b: Ki jira awa uku zuwa hudu kamin mataki na uku.

Mataki 3: Yin amfani da karshen kwayoyin hudu,maimata da mataki na daya.. Idan ki na tson ki sa kwayoyi a ckikin farjin ki,kwanta tsawon mintin talatin.Idan za ki sa abakinki,ki rike su da hakoran ki ko dasahin ki atsawon minti talatin kafin ki kurkura bakinki da kuma hadiyawa da ruwa.

WANE ABU NA GABA?

Yawanci cikin awa daya zuwa biyu na matakn kwayoyin farko da suka shiga jikinki za ki faran samun murdan ciki da zubar jinni.Wannan murdan ciki zei ka tsanani fiye da lokacin al’ada.Za ki iyan shan ruwa ko kici abinci yanda ki kei son amma ki tanadi yanda zaki huta akebabben wuri har sai kin sami sauki.Wan su mata su kan samu sauki kamin awa ishirin da hudu.Zaki iya shan ibuprofen ko magani rage ciwon murdan ciki dan samun sauki.

Don samun karin bayani nema “illolin” ashafi.

Mataki 4: Ki ziyarce Ma Aikaciyar Kiwon lafiya

In kiyi hamfani da misprostol kadai,to yanada kyau unguwar zoma,ko ma aikaciyar jinya ko Likita su duba ki kamar sati biyu zuwa uku bayan amfani da kwayoyin.In kuma baki son ai miki bincike na kwankwarsu,to za a yimiki hoto.(In da hali) Muna karfafa ki da ki gayawa ma aikacin lafiya kinyi amfani da kwayoyin zubar da ciki in zaki iya.

In kin ga baki bukar haka, ko kina gani ba ayarda da zubar da ciki ba awajen ku zaki iya cewa kin a ganin kina da ciki sai ki ka fara ganin jinni ko kice kingan jinni da bai yi kama da al’adar ki ba.

Dole ki ziyarci ma aikacen lafiya in kinji:

 • Ra shin lafia ko murdan ciki wanda baya ragewa bayan kwana biyu zuwa uku.In haka ya faru a nema taimakon gaggawa.
 • In jinni na zuba kuma ba alamar ragewa bayan sati biyu.
 • In kina jin alamun yanayin ciki bayan sati biyu da shan kwayoyin zubar da ciki.

AKULA: Sati biyu bayan zubar ciki,In ayin gwajin ciki zai nuna akwai ciki saboda sauran kwayoyin halitta da ke cikin jikinki. In kin ji alamomin Ciki( kamar cikar nono,tashin zuciya,kasala da sauran su) ki ziyarce Likita