ZUBAR DA CIKI TARE DA YARDAR LIKITA

Muna nan a matsayin kasa da kasa don amsa dukan tambayoyi game da yin amfani da kwayan zubar da ciki .Kowace Kasa tana da dokokin su , dokoki da kuma tunanin game da zubar da ciki. Manufan mu ce mu kankare karya acikin bayanai da kuma yada gaskiya ta yin amfani da kwayan zubar da ciki- abin dubi kafin shan kwayoyin zubar da ciki- inda za a asamun kwayar da kuma yanda za yi hamfani dasu batare da wata matsala ba, abinda kike sa ran yafaru da kuma lokacin da za ki nema taimako Likita.

Magunguna biyu da akafi amfani dasu wurin zubar da ciki su ne Mifepristone da Misoprotol. Zamu yi bayani dukka hanyoyi hamfani dasu. (hade Mifepristne l da Misoprostol, da Kuma Misoprostol shi kanshi ) har da yanda za asha maganin don gudun samun matsala don asame zubar ciki bada wata matsala ba.

Tanadin:

Abin da yakamatakiyikafinshankwayoyin:

  • Shin wannan ba hatsari bane gare ki ? Ki Karanta Considerationssharadin shafi kamin ki ci gaba”
  • Auduga
  • Yawan shan ruwa
  • abinci mai gina jiki
  • Ibuprofen ko magunan kashen zafi jiki
  • Numbar wayan likita ko masu bada taimakon gaggawa
  • Amitacen aboki ko an uwa don bada taimako.