Jinyar zubar da ciki tsakanin mako 10 zuwa 13 da ciki

Ciki tsakanin makonni 10 zuwa 13 za a iya kare shi da lafiya da amfani ta hanyar magungunan zubar da ciki, amma akwai wasu na musamman da za a lura da su.

Pregnancies between 10-13 weeks

Tsaro na Watanni Uku na Farko na Zubar da Ciki na Mako-mako

Ƙwayoyin magani na zubar da ciki da suka afku tun farkon samuwar ciki suna da ƙarancin haɗari na matsala. Haɗarin matsaloli, da suka haɗa da zubar da ciki wanda ba cikakke ba, yana ƙaruwa yayinda ciki yake ci gaba da girma. Misali, cikin da yake ƙasa da makonni 9 yana da ƙasa da kaso 1%, yayinda cikin da ke tsakanin makonni 10-13 yana da matsala har zuwa kaso 3%.

Me za ki Gani Lokacin Zubar da Ciki Tsakanin Makonni 10-13?

Zubar da ciki na likitanci zai haifar da zubar jini. Wannan zubar da jini na iya zama mai tsanani fiye da lokacin da aka saba kuma na iya haɗawa da dunƙulewa. A zubar da cikin dake tsakanin makonni 10-13, yana iya yiwuwa a ga wani abu wanda za a iya fahimtarsa a matsayin ciki, ko ya bayyana kamar tsokar nama ko dunƙulewar jini. Wannan abu ne da aka saba kuma kada ya razana ki. Alama ce dake nuna cewa zubar da cikin yana ci gaba kamar yadda ake tsammani. Yayin samun jini mai tsanani, za ki iya zubar da dunƙulen jini mai fadi ko tsoka a cikin banɗaki. Idan kina zaune a ƙasar da aka haramta zubar da ciki ko ƙwayoyin zubar da ciki, ki tabbatar da kin zubar da duk abinda za a iya ganewa cikin kula da kuma dacewa.

Marubucin:

  • Dukar bayani da an samu alaman tsa a wanan yanar gizo ne an rubuta daga hannu kungiyar HowToUseAbortionPill.org yarda aka samu a cikin misali daga National Abortion Federation, Ipas, Hukumar Lafiya Ta Duniya (World Health Organization), DKT kasa da kasa (International) dakuma carafem.
  • National Abortion Federation (NAF) ne sanaa kungiya wande ke bada zubar da ciki a arewa amirka, da shugaba daya a cikin zabi motsi. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2020 Jagororin Manufofin Asibiti (Clinical Policy Guidelines) Wanda NAF ya saki.
  • Ipas kawai ne kungiya kasa da kasa wande yeke fadada anfani zubar da ciki wanda ba a bata ba da kuma kula da kwakwalwa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da Sabunta Asibiti acikin Lafiyar Haihuwa 2019 Wanda Ipas ya saki.
  • Hukumar Lafiya Ta Duniya (The World Health Organization) ne musamman hukumar na Gama Duniya (United Nations) da yake alhakin lafiyar jama’a na kasa da kasa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2012 zubar da ciki wanda ba a bata ba: jagorancin fasaha da siyasa na tsarin lafiya Wanda WHO ta saki.
  • DKT kasa da kasa kasa da kasa ne kungiya da an rejista, wanda ba ta riba ba, da haka kafa a 1989 domin ta kula da ikon kasuwancin jama’a a wasu babban kasashe wanda sukada bukatun mai girma na tsarin iyali, HIV/AIDS rigakafin dakuma zubar da ciki wanda ba a bata ba.
  • carafem ne cibiyar sadarwa asibiti wande ke baya da dace da sanaa akulawa da zubar da ciki da tsarin iyali domin mutane su lura da lamba dakuma tazarar yaran su.

Nassoshi: