Mu su waye

Mu su waye

HowToUse Yanda za’ayi amfani abu ne na layin al’umma da ake gudanarwa mutane da suka sadaukar sukayi imani da cewa mata, batare da la’akarin inda suke zama ba, su sami hanya zababbiya ta zubar da ciki ba cutarwa.

about us

Abunda mukeyi

HowToUse Yanda za’ayi amfani yana aiki don raba gaskiya karya game da kwayoyin zubarda ciki, abinda zakiyi la’akari tun kamin, ina zaki sami ingantattun kwayoyin zubarda ciki, yanda zakiyi amfani dasu ba tare da wata matsala, da abinda ake zaton ya faru da yaushe ya kamata ki nemi taimako jami’an kiwon lafiya in bukata ta taso.Muna nan don mu shiryar da mata da bayani da suke bukata don kada akalar zubarda ciki da ba matsala akan abubuwansu.

Ina muke aiki

HowToUse kungiya ce ta duniya muna nan don mu samarda bayanai da kaya wa mata kewayen duniya. In akwai yaren da baki gane ba? gaya muna anan: info@howtouseabortionpill.org

Rashin Ikrari:

Anyi dukkan kokari don tabbatas da cewa dukkan bayanin dake kunshe acikin shafin yanargizon ingantacce ne. Haka bayani da ke ciki zai iya changa wa lokaci zuwa lokaci haka kuma mawallafen ba zai daukin alhakin ingancen bayanen da za agabatarba a wannan lokacin.

Nassoshi

Marubucin:

  • Dukar bayani da an samu alaman tsa a wanan yanar gizo ne an rubuta daga hannu kungiyar HowToUseAbortionPill.org yarda aka samu a cikin misali daga National Abortion Federation, Ipas, Hukumar Lafiya Ta Duniya (World Health Organization), DKT kasa da kasa (International) dakuma carafem.
  • National Abortion Federation (NAF) ne sanaa kungiya wande ke bada zubar da ciki a arewa amirka, da shugaba daya a cikin zabi motsi. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2020 Jagororin Manufofin Asibiti (Clinical Policy Guidelines) Wanda NAF ya saki.
  • Ipas kawai ne kungiya kasa da kasa wande yeke fadada anfani zubar da ciki wanda ba a bata ba da kuma kula da kwakwalwa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da Sabunta Asibiti acikin Lafiyar Haihuwa 2019 Wanda Ipas ya saki.
  • Hukumar Lafiya Ta Duniya (The World Health Organization) ne musamman hukumar na Gama Duniya (United Nations) da yake alhakin lafiyar jama’a na kasa da kasa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2012 zubar da ciki wanda ba a bata ba: jagorancin fasaha da siyasa na tsarin lafiya Wanda WHO ta saki.
  • DKT kasa da kasa kasa da kasa ne kungiya da an rejista, wanda ba ta riba ba, da haka kafa a 1989 domin ta kula da ikon kasuwancin jama’a a wasu babban kasashe wanda sukada bukatun mai girma na tsarin iyali, HIV/AIDS rigakafin dakuma zubar da ciki wanda ba a bata ba.
  • carafem ne cibiyar sadarwa asibiti wande ke baya da dace da sanaa akulawa da zubar da ciki da tsarin iyali domin mutane su lura da lamba dakuma tazarar yaran su.